ammar 24 on time and crypto

ammar 24 on time and crypto I'm here for helping people

05/16/2024

Wadanda s**a zabi a tura musu NotCoin dinsu a OKX da Bybit tuni ya sauka wasu kuma nasu yana kan sauka yanzun haka, saura wadanda s**a zabi Binance da Telegram Wallet ba'a fara sauke musu ba, amma na kowa zai sauka kafin listing kamar yadda masu NotCoin s**ayi alkawari In sha Allah.

Shawara ga waɗanda s**a zaɓi a tura musu nasu a Telegram wallet idan an fara turawa, ku kaishi Exchange ɗin da basa cikin Exchanges ɗin da Notcoin s**a saka su ayi amfani dasu (wato Binance, OKX, da Bybit), domin za'a samu congestion a wadannan Exchanges ɗin.

Tun jiya da daddare Mukhtar M. Adam yace ya tura TON, da USDT takan Ton Blockchain zuwa Bybit amma har yanzu basu sauka ba, zai iya faruwa da kai idan ka tura Not ɗinka zuwa wannan Exchanges ɗin saboda congestion yayi yawa, shawara mutun ya tura Kucoin, Bitget, MEXC, Gate.io ko dai wata Exchange ɗin wacce bata shiga cikin wanda Notcoin s**a zaɓa ba.

A kula da kyau a saka Memo da wallet address daidai a wajen turawa.

Allah ya bamu sa'a da rabo mai amfani, Amin.
By Chairman ammar 24 and crypto

05/16/2024

Congratulations!

NotCoin!!

Probably Nothing!!!

Nothing is Impossible!!!!

Kodai a stating price na $0.008 da muke hasashen NotCoin zai fara dashi kowa ya sayar mai Notcoin guda 10,000 zai samu $80 kimanin N120,000 a kudin Nigeria ai Alhamdulillah.

Allah kadai yasan dubannan mutananmu mata da maza anan arewacin Nigeria da zasu sami wannan kudin a yau, wasu ninkinsa, wasu ninkin baninkin dinsa.

Madalla da ni'imar Crupto da Allah Yayi mana, Muna godiya ga Allah daya kaddaremu da kasancewa cikin 'yan sawun farko a karbar wannan ni'ima tasa, da aminta da ita, da godiya gareshi, Allah ka kara ni'imtamu da ni'imarka ka kara mana fahimatar wannan ni'ima taka, ka fahimtar da wadanda basu fahimtaba daga cikinmu, Amin.

✍️ Chairman ammar 24 and crypto

05/16/2024

Sauran kasa da Awanni 14 ayi listing NOT Token a manyan kasuwannin crypto na duniya da s**a hada da Binance, OKX, Bybit, Kucoin, Gate, Bitget, Bitfinex da sauransu, fiye da mutane Miliyan 35 daga bangarori na duniya ne s**a mallaki NotCoin Token kyauta ta hanyar mining. Mutane Miliyan 13 ne s**ayi claiming NotCoin dinsu yanzun haka kuma a gobe zasu karbi NOT dinsu kafin a fara trading da karfe 1 Agogon Nigeria (12:00 UTC +1).

Ana da kyakkyawan zaton NotCoin zaiyi daraja a kalla $0.1/NOT ko sama da haka koda ba a gobe ranar listing ba da yardar Allah.

Ga shawarari da karin jan hankali ga 'yan uwa da muka mallaki NotCoin ba tare da mun sanya ko sisin kobo dinmu ba kyauta ta hanyar mining da wayoyinmu na hannu 👇

A cire rai da dogon buri akan NOT Coin a lokacin da za'ayi listing dinsa a gobe. NOT coin zai bayar da Kudi sosai amma sai bayan listing (magana ta gaskiya), domin da zarar anyi listing din NOT dole za'a sami high sell preasure wanda dole farashin NOT zaiyi kasa.

~ Duk abinda ka gani a NOT Coin ka godewa Allah, kar kayi tsaki ko bakar magana domin mummunar maganar zata iya rufe maka Kofar alkhairi a gaba.

📌 TON Blockchain ba zasu bada kunya wa mutane ba in sha Allah. Ina da dalilai da yawa akan haka, amma ba yanzu ne lokacin rubuta su ba. TON ba zasu kunyata mutane ba, Bi iznillah. Ku kiyaye wannan maganar, da ikon Allah ba za'a ji kunya dasu ba (inji Bar.Abdulhadee I. Ibraheem)

Kamar yadda na fada a rannan yauma zan kuma maimaitawa ni Chairman wato ammar 24 and crypto ina mai bamu shawarar akulada lokaci koda mun saida Notcoin dinmu gabaki daya anayin listing to idan farashi yayi kasa sakamakon dumping (domin ka'idace sai yayi dumping kamar yadda muka fada, don haka a cikin mintin farko da akayi listing kowa zai iya kokari ya saida) MU SAMU MU SAYI WANI ADADI MUYI HOLDING, domin koda an sashi a farashin da bamuyi tsammani ba ko kuma anyi dumping dinsa farashinsa yayi ragaraga to TABBAS NOTCOIN ZAI DAGA KUMA ZAIYI DARAJA DA IZININ ALLAH.

SAI MU DAGE DA ADDU'A DA FATAN ALKHAIRI, ALLAH YA BAMU SA'A DA RABO MAI AMFANI, AMIN.

Notcoin Update 🔥🔥Anfara Mining Din Yescoin Kamar Yadda Notcoin S**a Sanar Za'afara Toh Yau Aka Fara https://t.me/yescoin...
04/16/2024

Notcoin Update 🔥🔥
Anfara Mining Din Yescoin Kamar Yadda Notcoin S**a Sanar Za'afara Toh Yau Aka Fara

https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1805980380

Yaku Yan Baiwa Kudaure Kushiga Kufara Da Wuri Kafin Ayi Nisa Wannan Mining Din Yana Karkashin Project Din Notcoin Domin Su S**a Kawo Shi

Ga Wanda Yake Da Bukatar Farawa Ga Link 👇👇👇

Notcoin Update 🔥🔥
Anfara Mining Din Yescoin Kamar Yadda Notcoin S**a Sanar Za'afara Toh Yau Aka Fara

https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1805980380

Yaku Yan Baiwa Kudaure Kushiga Kufara Da Wuri Kafin Ayi Nisa Wannan Mining Din Yana Karkashin Project Din Notcoin Domin Su S**a Kawo Shi

Ga Wanda Yake Da Bukatar Farawa Ga Link 👇👇👇

https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1805980380

Allah Yasa Mudace

Allah Yasa Mudace

BNB COLD WALLETS NEXT HOT MINING 🔥🔥Har yanzu babu wani project da ya motsa network ɗin Bsc ta hanyar amfani da Telegram ...
04/11/2024

BNB COLD WALLETS NEXT HOT MINING 🔥🔥

Har yanzu babu wani project da ya motsa network ɗin Bsc ta hanyar amfani da Telegram hakan yasa ake hasashen BNB COLD WALLET zai iya kasancewa daya daga cikin project dazai motsa BSC kamar yadda HOT MINING ya motsa NEAR BLOCKCHAIN cikin ƙankanin lokaci.

Ba'a fi sati da fara mining ɗin BNB COLD WALLET ba kana da damar yin register domin samun shiga wannan mining da wuri kada ayi maka nisa kamar yadda akayi a HOT MINING.

https://t.me/bnbcoldwallet_bot/app?startapp=R1805980380

Shima wannan project ɗin a Telegram ake mining dinsa kusan yanzu kowa yasan yadda ake yi amma akwai karin bayani zuwa anjima.

Masu ra'ayin shigar wuri zasu iya farawa domin gujewa bada labarin (a gabana aka fara🤔😅)

https://t.me/bnbcoldwallet_bot/app?startapp=R1805980380

https://t.me/WebMindAirdropBot?start=1805980380Wanda basu da capital (jari) bai kamata suna wuce irin wannan airdrop ba....
04/06/2024

https://t.me/WebMindAirdropBot?start=1805980380

Wanda basu da capital (jari) bai kamata suna wuce irin wannan airdrop ba.
Yanzu idan kayi joining zasu baka token dinsu har 600 wanda darajansa yakai ($75) a kasuwa.
Babu bukatar dole sai kayi referring amman kasani randomly ake bada reward din.

Zasuyi Distribution ranan 29th April, kuma directly zasu turo maka basai kayi claiming ba✅

➜Airdrop Bot: https:

https://t.me/WebMindAirdropBot?start=1805980380
➖Do Tasks
➖Enter BSC Address

Allah yabada sa'a ameen🙏

https://webmindnetwork.com/

Address

Kankarofi Street
Williamsburg, OH
700001

Telephone

+2348153722698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ammar 24 on time and crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ammar 24 on time and crypto:

Share

Category